MANUNIYA: Yiyuwar Takarar Wasu 'Yan Siyasa A Najeriya, Nowamba 04, 2021

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya sake duba maganar yuwuwar takarar tsohon shugaban Kasa Goodluck Jonathan a APC da kuma takarar Dan-Arewa a PDP. Haka nan akwai maganar zaben jahar Anambra da kuma maganar sulhu da 'yan-bindiga.

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA: Yiyuwar Takarar Yan Zabe A Najeriya, Nowamba 04, 2021