VOA60 DUNIYA: TURKEY Shugaban Kasar Turkiyya Tayyip Erdogan Ya Zargi Manyan Kasashen Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya zargi manyan kasashen Duniya dake yakar kungiyar ISIL a Arewacin Siriya, cewar sun kasa taimakawa gwamnatinsa tayi yaki a kasarta.