Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SYRIA Amurka da Rasha Sun Jagoranci Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta


Amurka da Rasha sun jagoranci cimma yarjejeniyar tsagaita wuta na sa’oi 48 tsakanin gwamnatin Syria da yan tawaye a Birnin Aleppo, inda mummunan fada ya kai ga hallaka farar hula 280.

XS
SM
MD
LG