Accessibility links

VOA60 AFIRKA: MAURITANIA Mohamed Ould Abdel Aziz Ya Bayyanawa Kasar Cewa Za Ayi Zaben Raba Gardama


Shugaban kasar Mauritania, Mohamed Ould Abdel Aziz ya bayyanawa kasar cewa za ayi zaben raba gardama domin rushe majalisar dokoki a kasar.

XS
SM
MD
LG