VOA60 DUNIYA: NORTH KOREA Jam’iyar Ma’aikata Mai Mulki a Koriya ta Arewa ta Gudanar da Taronta na Farko Cikin Shekaru 36

Your browser doesn’t support HTML5

Jam’iyar Ma’aikata mai mulki a Koriya ta Arewa ta gudanar da taronta na farko cikin shekaru 36, karkashin shugabancin Kim Jong Un, sai dai an hana ‘yan jarida kusantar taron.