VOA60 AFIRKA: NIGERIA Hukumomin Najeriya Sun Gana da Manyan Kamfanonin Mai, Fabrairu 16, 2016

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: Hukumomin Najeriya sun gana da manyan kamfanonin mai domin samun kudaden fara hakar mai da kuma biya basussuka dala biliyan hudu.