NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Kudaden Bincike Da Zuba Jari Zai Taimakawa Harkokin Noma a Najeriya - Kashi na Biyu, Nuwamba 30, 2021

Mohammed Baballe

A cikin shirin noma tushen arziki na wannan makon, Babban Sakataran Hukumar Binciken Harkokin Noma ta Najeriya, Farfesa Garba Hamidu Sharubutu, ya yi karin haske kan zuba jari a harkokin Noma da kuma batun yin ruga.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Kudaden Bincike Da Zuba Jari Zai Taimakawa Harkokin Noma a Najeriya - PT2