NOMA TUSHEN ARZIKI: Mafuta Kan Karancin Takin Zamani A Ghana, Kashi Na Uku, Yuni 14, 2022

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da wani jami'i a hukumar kula da harkokin noma a Ghana kan batun amfani da takin gargajiya mai makon takin zamani da ya yi tsada kuma babu shi sakamakon yakin Ukraine.

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Mafuta Kan Karancin Takin Zamani A Ghana PT 3