NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Kayan Masarufi Su Ka Yi Tashin Gwauron Zabi A Nijar, Kashi Na Biyu - Agusta 22, 2023

Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da wasu 'yan kasuwa daga jamhuriyar Nijar, wadanda suka bayyana mana irin yadda kayan masarufi su ka yi tsada sosai a wannan lokaci.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Kayan Masarufi Su Ka Yi Tashin Gwauron Zabi A Nijar 7'00.mp3