VOA60 DUNIYA: Rex Tillerson Yayi Kira Ga Gwamnatin Myanmar Ta Kare Hakkokin Bil’adama

Your browser doesn’t support HTML5

Sakataren harkokin wajen amurka Rex Tillerson yayi kira ga gwamnatin Myanmar akan ta kare hakkokin bil’adama ta kuma gudanar da sahihin bincike akan rahotannin keta hakkin bil’adama akan musulmin Rohingya.