Senegal: Jagoran ‘Yan Adawa Ousmane Sonko

Your browser doesn’t support HTML5

A Senegal, jagoran ‘yan adawa Ousmane Sonko, ya bukaci masu zanga-zanga da su ci gaba da nuna adawa da shugaban kasar, bayan da hukumomi suka sako shi.