Shirin Hukumar Shirye-Shiryen Jarabawar Shiga Manyan Makarantu Ta JAMB Ga Masu Bukata Ta Musamman, 06 Mayun 2024

Babangida Jibril

Babangida Jibril

Shirin na wannan makon ya duba wani shiri na musamman da hukumar shirye-shiryen jarawabawar shiga manyan makarantu ta JAMB ta samar ga samu bukatu na musamman a fadin Najeriya.

Ayi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Hukumar Shirye-Shiryen Jarabawar Shiga Manyan Makarantu Ta JAMB Ga Masu Bukata Ta Musamman - 7'57"