Shirin Taska Kan Coronavirus

Your browser doesn’t support HTML5

Sashin Hausa na Muryar Amurka zai kawo mu ku wani sabon shirin Taska na musanman a game da annobar coronavirus. Shirin zai duba halin da ake ciki yanzu bayan shekara daya da samun annobar.
Sashin Hausa na Muryar Amurka zai kawo mu ku wani sabon shirin Taska na musanman a game da annobar Coronavirus. Shirin zai duba halin da ake ciki yanzu bayan shekara daya da samun annobar.

Karin bayani akan: COVID-19, Coronavirus, Nigeria, da Najeriya.