Shugaba Buhari Ya Gana da Masu Hankoron Ganin An Sako 'Yan Matan Chibok

Shugaba Buhari ya gana da yan kungiyar Bring Back Our Girls.

Shugaba Buhari da Oby Ezekwesili shugabar "Bring Back Our Girls".

Shugaba Buhari ya mikawa Hauwa Abubakar hannunsa a ganawarsa da kungiyar Bring Back Our Girls.

Wata uwa da 'yarta na cikin wadanda aka sace tana kwalla.

Wasu cikin iyayen matan da Boko Haram ta sace.

Shugaba Buhari Ya Gana da Masu Hankoron Ganin An Sako 'Yan Matan Chibok