VOA60 DUNIYA: Shugaba Hassan Rouhani Ya Isa Yankin Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.3 Ta Hallaka Mutane 450

Your browser doesn’t support HTML5

Iran: Shugaba Hassan Rouhani ya isa yankin da girgizar kasa mai karfin maki 7.3 ta hallaka mutane 450 kuma yace gwamnatinsa zata taimaka iya kokarinta.