VOA60 Duniya: Shugaba Vladmir Putin Ya Karbi Bakuncin Takwaransa na Faransa Emmanuel Macron

Your browser doesn’t support HTML5

Russia: Shugaba Vladmir Putin ya karbi bakuncin takwaransa na Faransa Emmanuel Macron, dukkan su kuma sun nuna takaicin su kan Shugaba Donald Trump da ya soke taron kolin da aka shirya zai yi da Koriya ta Arewa.