VOA60 AFIRKA: Shugaban Kasar Angola Joao Lourenco Ya Yi Jawabinsa Na Farko A Gaban Majalisar Dokokin Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Angola kuma sabon shugaban kasar Joao Lourenco ya yi jawabinsa na farko a gaban majalisar dokokin kasar.