Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Da 'Yan Matan Chibok 82

Hoton shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, da wasu mukarraban gwamnati da 'yan matan makarantar Chibok, da 'yan kungiyar Boko Haram suka sako bayan da aka kwashe tsawon lokaci ana tattaunawa domin samun mashala.