VOA60 Duniya: Shugabannin Koriya Ta Arewa Da Ta Kudu Na Zaman Tattaunawa Mai Dinbin Tarihi

Your browser doesn’t support HTML5

Korean Peninsula: A Koriya shugabannin kwaminisanci dake Arewa dana dimokaradiyya dake Kudu , suna zaman tattaunawa mai dinbin tarihi inda suka bada sanarwar yarjejeniyar tabbatar da ruguza yunkurin Nukilya da wanzaar da zaman lafiya