VOA60 AFIRKA: Sojoji Da Motocinsu Sun Toshe Hanyoyin Shiga Ko Fita Daga Ofisoshin Gwamnati A Birnin Harare

Your browser doesn’t support HTML5

Sojoji da motocinsu sun toshe hanyoyin shiga ko fita daga ofisoshin gwamnati a birnin Harare, yayin da suka karbi ragamar kasar da tun 1980 shugaba Robert Mugabe yake mulkinta, duk da dai sun ce ba juyin mulki suka yi ba.