Taron Wayar Da Kan Matasa Karo Na 11 A Damagaram

Taron Wayar Da Kai Matasa Karo Na 11 A Damagaram

Taron Wayar Da Kai Matasa Karo Na 11 A Damagaran

Taron Wayar Da Kai Matasa Karo Na 11 A Damagaram

Taron Wayar Da Kai Matasa Karo Na 11 A Damagaram

Taron Wayar Da Kai Matasa Karo Na 11 A Damagaram

An gudanar da taron wayar da kan matasan karo na 11 a jamhuriyar Nijar, yayin da matasa sama da 400 ne suka hallici wannan taron, Inda aka tattauna da su akan matsalolin da ke barazana ga rayuwar su.