TASKAR VOA: Amurka ta bai wa Nijar gudunmowar jirgin sama samfarin Hercules C-130 domin taimakawa kasar yaki da ‘yan ta’adda

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin na wannan makon ma'aikatar gandun daji ta kasar Nijar ta bai wa wasu mazauna yankunan karkara a karkashin kungiyoyinsu, horo domin sanin hanyoyin bi na samun tallafin gudanar da ayyukan dogaro da kai, da wasu rahotanni