Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Wata kungiya a jihar Filaton Najeriya ta shirya taro na matasa da nufin lalubo hanyoyin kawo karshen tare hanyoyi da hare-hare

TASKAR VOA: Wata kungiya a jihar Filaton Najeriya ta shirya taro na matasa da nufin lalubo hanyoyin kawo karshen tare hanyoyi da hare-hare
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:02 0:00

A cikin shirin na wannan makon bayan wasu kwanaki da kai hari a wani gidan yari a jihar Filato a Najeriya, iyalin ma’aikacin gidan yarin da ya rasa ransa a lamarin, sun bukaci gwamnati da ta taimaka musu, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG