TASKAR VOA: An Kamalla Wani Taro Na Musamman A Birnin Yamai

Your browser doesn’t support HTML5

TASKAR VOA: A karshen wani taron kwanaki biyu da suka yi a birnin Yamai, gwamnonin yankunan tafkin Chadi sun bada sanarwar kafa wata gidauniya da zummar tattara kudaden da za a yi amfani da su wajen farfado da harkoki a yankunan da rikicin boko haram ya shafa.