Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Wani Mawaki Zabaya Dan Kasar Malawi Na Ci Gaba Da Yaki Da Dabi’ar Kyamatar Zabayoyi Da Kuma Camfe-Camfe Akansu

TASKAR VOA: Wani Mawaki Zabaya Dan Kasar Malawi Na Ci Gaba Da Yaki Da Dabi’ar Kyamatar Zabayoyi Da Kuma Camfe-Camfe Akansu
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:51 0:00

Ga labarin wani mawaki zabaya dan kasar Malawi dake yaki da dabi’ar kyamatar zabayoyi da kuma camfe-camfe akansu a kasar. Yanzu haka yana shirin fitar da sabbin wakokinsa cikin wata mai zuwa bayan ya hadu da wani dan kasar Sweden da ya taimakamasa.

XS
SM
MD
LG