Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Rahoton UNHCR Na Shekara-shekara, Ya Gano Cewa Mutane Kusan Miliyan 13.6 Suka Rasa Matsugunnansu A Cikin Shekara Daya

TASKAR VOA: Rahoton UNHCR Na Shekara-shekara, Ya Gano Cewa Mutane Kusan Miliyan 13.6 Suka Rasa Matsugunnansu A Cikin Shekara Daya
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:29:56 0:00

Rahoton hukumar kula da ‘yan gudun hijira a Majalisar Dinkin Duniya na shekara-shekara, ya gano cewa kusan mutane miliyan 13.6 suka rasa matsugunnansu a cikin shekara daya sanadiyar yaki ko kuntatawa.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG