TASKAR VOA: Kasashe 32 ne da suka hada da biyar daga Nahiyar Afirka za su fafata a gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya a Qatar

Your browser doesn’t support HTML5

An raba kasashen da za su fafata din ne zuwa rukunoni 4, inda Senegal ta ke cikin rukunin A, Tunisia a rukunin D. Morocco na rukunin F, Kamaru a rukunin G, sai Ghana take rukunin H. Qatar mai masaukin baki ce za ta buga wasan farko da Ecuador a filin wasa na Al Bayt