TASKAR VOA: Masu zanga-zanga a jihar Filato a Najeriya sun balle rumbunan tara abinci na gwamnati suka yi warwaso, da wasu labaran

Your browser doesn’t support HTML5

TASKAR VOA: A cikin shirin wannan makon za ku ga yadda masu zanga-zanga a jihar Filato a Najeriya suka balle rumbunan tara abinci na gwamnati inda suka yi ta kwasar kayan abinci, da wasu sauran labarai.