TASKAR VOA: Matakin Rufe Iyakokin Najeriya Da Kasashen Da Ke Makwabtaka Da ita, Ya Jefe Wadannan Kasashe Cikin Mawuyacin Hali

Your browser doesn’t support HTML5

Matakin rufe iyakokin Najeriya da kasashen da ke makwabtaka da ita, ya jefe wadannan kasashe cikin mawuyacin hali, yayin da rahotanni ke nuna cewa, a cikin gida ma ba a tsira ba, kamar yadda wani dan kasuwa Emeka Uguoke ya ce, hakan, ya sa farashin shinkafa ya yi tashin goron zabi.