Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Ziyarar Shahararren Mawaki Dan Kasar Mali Mai Suna Salif Keita A Sashen Hausa Na Muryar Amurka

TASKAR VOA: Ziyarar Shahararren Mawaki Dan Kasar Mali Mai Suna Salif Keita A Sashen Hausa Na Muryar Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:44 0:00

A kwanan nan Muryar Amurka ta sami bakuncin wani shahararren mawaki dan kasar Mali mai suna Salif Keita. Duk da cewa Keita zabiya ne babu abinda ya hana shi cimma burinsa a rayuwa. Ga fassarar hirar da Abdul’aziz Adili Toro ya yi da shi

XS
SM
MD
LG