TASKAR VOA: Nazarin Yadda Ta'addancin Boko Haram Ya Shafi Rayuwar Mata

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan Majalisar Dokokin Amurka na kasa mata sun yi nazarin yadda hare-haren Boko Haram suka shafi rayuwar mata a yankunan da ke fama da ta'addancin kungiyar.