TASKAR VOA: Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya kai ziyara kasar Habasha

Your browser doesn’t support HTML5

Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya kai ziyara kasar Habasha, wuri na karshe da ya yada zango a Afrika, ya kuma halarci wani taron mata kan harkokin diflomasiyya da aka yi yau Laraba.