TASKAR VOA: Yadda Ta Kaya A Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisar Dokoki A Jamhuriyar Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin shirin TASKA na wannan makon daga jamhuriyar Nijar ga yadda ta kaya a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudana a ranar 27 ga watan Disamba 2020, Sannan hukumomin jihar Borno a Najeriya na kokarin fito da wani shiri na kare manoma, da wasu sauran rahotanni.