TASKAR VOA: ‘Yar Majalisar Wakilan Amurka Federicka Wilson Ta Shirya Wani Taro Don Jan Hankalin Duniya Kan 'Yan Matan Chibok

Your browser doesn’t support HTML5

Anan Amurka, ‘yar Majalisar wakilan Amurka daga Florida Federicka Wilson ta shirye wani taro don jan hankalin gwamnatocin kasashen duniya, da su tuna da ragowar ‘yan matan Chibok da har yanzu ba a kubutar ba. Ga rahoton da abokiyar aikinmu Grace Oyenubi ta hada mana.