Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: A Najeriya Ma’aikatar Kula Da Harkokin Mata, Ta Kaddamar Da Sunayen Mutanen Da Kotu Ta Same Su Da Laifin Aikata Fyade

TASKAR VOA: A Najeriya Ma’aikatar Kula Da Harkokin Mata, Ta Kaddamar Da Sunayen Mutanen Da Kotu Ta Same Su Da Laifin Aikata Fyade
please wait

No media source currently available

0:00 0:28:46 0:00

Ma’aikatar kula da harkokin mata, ta kaddamar da wata rajista da za ta kunshi sunayen mutanen da kotu ta same su da laifin aikata fyade. Dabarar yin hakan ita ce, don a fargar da jama’a su san yadda za su yi mu’amulla da masu wannan mummunar dabi’a.

XS
SM
MD
LG