VOA60 Duniya: Donald Trump Ya Sanar Da Soke Taron Kolin Da Aka Shirya Yi Ranar 12 Ga Watan Yuni

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da soke taron kolin da aka shirya yi ranar 12 ga watan Yuni, a wata wasika da ya aikawa shugaban Koreya Ta Arewa Kim Jong Un.