TSAKA MAI WUYA: Batun Kafa Rundunonin 'Yan Sandan Jihohi, Kashi Na 3 - Afrilu 02, 2024

Hira ta musamman da Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi da Atiku Abubakar a Washington, D.C

Shirin "Tsaka Mai Wuya" na wannan makon ya ci gaba da maida hankali ne kan kafa rundunonin 'yan sanda na jiha-jiha don magance matsalar tsaro da ta addabi Najeriya musamman arewancin kasar.

Saurari shirin Aliyu Mustapha Sokoto:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA