TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Neja, Kashi Na Hudu - Yuni 08, 2021

Aliyu Mustapha Sokoto

Masu kula da lamura na cewa, akwai hatsari a Birnin Abuja ganin cewa ba ya da nesa da Minna bayan da kungiyar Boko Haram ta shiga jihar Neja ta kuma kafa tutocinsu a wasu garurruwa. Abinda shirin ya maida hankali ke nan yau.

Saurari cikakken muhawarar da Mustapha Nasiru Batsari ya jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro a Jihar Neja, Kashi Na Hudu - Yuni 08, 2021