TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Matsalar Tsaro A Najeriya Kashi Na Biyu, Yuni, 30, 2020

Aliyu Mustapha Sokoto

A yau bakin da shirin ya gayyata, Nastura Ashir Sharif sanannen kusar kungiyoyin matasan Najeriya, da kuma Lauya Aliyu Abdullahi hadimin shugaban Muhammadu Buhari dangane da harkokin wayar da kan jama'a da kuma aikin jaridu, sun tabo batun ci gaban da aka samu ko akasin haka kan harkokin tsaro.

Saurari muhawarar da wakilin Sashen Hausa Hassan Maina Kaina ya jagoranta

Your browser doesn’t support HTML5

Muhawara kan matsalar tsaro a Najeriya PT2-12:00"


.