A cikin shirin na wannan makon, Shirin Tsaka Mai Wuya zai ci gaba daga makon da ya gabata da nazari kan salon siyasar kasar Kamaru inda tunda kasar ta sami 'yancin kai, shugabanni biyu kadai su ka yi mulki.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
TSAKA MAI WUYA: Muhawara Kan Salon Mulkin Damokaradiyar Kasar Kamaru, Kashi Na Biyu- Afrilu 26, 2022