Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAi WUYA: Shin Ko Zaben Senata Abdullahi Adamu Zai Kawo Karshe Rigingimun Jam’iyar APC?, Maris 29, 2022


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon an tattauna akan rigingimun da suka dabaibaye jam’iyar APC da yadda ta shafi jama’a baki daya.

TSAKA MAi WUYA: A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wanna makon an tattauna akan rigimomin da suka dabaibaye jam’iyar APC da yadda ta shafi jama’a baki daya.

A saurari cikakken shirin cikin sauti:

TSAKA MAi WUYA: Shin Ko Zaben Senata Abdullahi Adamu Zai Kawo Karshe Rigimomin Jam’iyar APC?, Maris 29, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:01 0:00

XS
SM
MD
LG