Tsohon Shugaban Mali Ahmadou Toumani Toure Ya Koma Gida Daga Zaman Gudun Hijira A Senegal

Tsohon shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure na Garda jama'a a lokacinda yake fitowa daga jirgin sama a Bamako, Disemba 24, 2017

 

Tsohon shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure na Garda jama'a tare da firaministan kasar Mali Abdoulayee Idriss Maiga a Bamako, Disemba 24, 2017.

 

'Yan sanda na kokarin kula da jama'a yayinda tsohon shugaban kasar ya isa birnin Bamako, Disemba 24, 2017

 

Jama'a na ci gaba dia nuna murnarsu da isowar tsofon shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure a babban birnin kasar Mali wato Bamako, Disemba 24, 2017 

 

Wani mutum ya shafa ma kansa hoda domin nuna murnar dawowar tsohon shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure a Bamako babban birnin kasar, Disemba 24, 2017