Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Aisha Buhari Ta Kaddamar da Cibiyar Kula da Mata Masu Juna Biyu a Daura

Uwargidan Shugaban Najeriya Aisha Buhari ta gina ta kuma kaddamar da cibiyar kula da mata masu juna biyu a Daura tare da kaddamar da wasu kayan tallafi kamar kekunan dinki da keke-napep

Gidauniyar uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta gina cibiyar kula da mata masu juna biyu a garin Daura. Cibiyar nada kayan aiki na zamani da zasu taimakawa mata idan sun zo haihuwa

Baicin kaddamar da cibiyar, Hajiya Aisha Buhari ta ba daruruwan kekunan dinki domin taimakawa mutane dogaro ga kai. Kazalika ta raba mashinan daukan fasinjoji da aka sani da suna keke-napep

Domin Kari

XS
SM
MD
LG