VOA60 AFIRKA: A Afrika ta Kudu Shugaba Syril Ramaphosa ya kammala bikin cika shekaru 30 da sakin marigayi Nelson Mandela daga gidan kurkuku

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Syril Ramaphosa ya kammala bikin cika shekaru 30 da sakin marigayi Nelson Mandela daga gidan kurkuku a wurin da Mandela ya gabatar da jawabinsa na farko a matsayin ‘yantacce.