VOA60 Afirka: A Burkina Faso Akalla Mutane 50 Aka Kashe Sannan Wasu Dubbai Suka Rasa Muhallansu A Wani Rikicin Kabilanci Da Ya Faru

Your browser doesn’t support HTML5

Burkina Faso: Akalla mutane 50 aka kashe sannan wasu dubbai suka rasa muhallansu a wani rikicin kabilanci da ya faru a Burkina Faso.