VOA60 AFIRKA: A Habasha Jami’ai Daga Kasashe Daban Daban Sun Hadu A Addis Ababa Domin Tattaunawa Kan Rikicin Sudan

Your browser doesn’t support HTML5

A Habasha jami’ai daga kasashe daban daban suka hadu a Addis Ababa domin tattaunawa kan rikicin Sudan, wanda ya fuskanci mummunan farmaki da aka kai akan masu zanga zanga, lamarin da ya kai mutuwar wasunsu