Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Kasar Turkiya Dubban Fursinoni Sun Dakatar Da Wata Zanga Zanga Kin Cin Abinci Da Suka Shafe Kwanaki 200 Suna Yi

VOA60 DUNIYA: A Kasar Turkiya Dubban Fursinoni Sun Dakatar Da Wata Zanga Zanga Kin Cin Abinci Da Suka Shafe Kwanaki 200 Suna Yi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A kasar Turkiya dubban fursinoni sun dakatar da wata zanga zanga kin cin abinci da suka shafe kwanaki 200 suna yi, bayan da aka bari shugaban ‘yan tawayen Kurdawa, Abdullah Ocalan, ya gana da lauyansa a karon farko cikin shekaru 8.

XS
SM
MD
LG