VOA60 AFIRKA: A Habasha wani bam ya fashe a Addis Ababa in da ya raunata mutum daya, babu alaka da rikicin Tigray, da wasu saurari labaraii

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A takaitattun labaran Afirka na yau a Habasha wani bam ya fashe a Addis Ababa in da ya raunata mutum daya, babu wata alama da ke nuna cewa fashewar na da alaka da rikicin yankin Tigray, da wasu saurari labarai.