VOA60 AFIRKA: A Kenya Wani Dan Gudun Hijira Daga Burundi Innocent Havyarimana Yana Bada Gudunmawar Yaki Da COVID-19

Your browser doesn’t support HTML5

A Kenya wani dan gudun hijira daga Burundi Innocent Havyarimana, yana yi tare da saida sabulu tun daga shekarar 2015, yana bada gudunmawar yaki da COVID-19. Ya kara yawan sabulun tare da rage kudin siyarwa, don jama'a su iya saye su wanke hannayensu.