VOA60 AFIRKA: A Libya, Mayakan Dake Goyon Bayan Gwamnatin Sun Yi Arangama Da Dakarun khalifa Haftar

Your browser doesn’t support HTML5

A Libya, mayakan dake goyon bayan gwamnatin hadin kan kasar da kasashen duniya suka fi amincewa da ita sun yi arangama da dakarun khalifa Haftar a yankin Alsawani dake kudancin birnin Tripoli.